iqna

IQNA

IQNA - Babban sakataren kungiyar malaman kasashen musulmi ta duniya ya jaddada cewa : Wajibi ne al'ummar musulmi su yi amfani da dukkanin abin da suke da shi wajen taimakawa Palasdinawa a Gaza.
Lambar Labari: 3492529    Ranar Watsawa : 2025/01/09

IQNA - Al-Azhar ta kasar Masar ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da matakin wuce gona da iri da gwamnatin sahyoniyawan suke yi wa kasar Siriya da kuma damar da gwamnatin kasar ke da shi dangane da halin da ake ciki a kasar Siriya tare da neman kiyaye hadin kan al'ummar kasar.
Lambar Labari: 3492373    Ranar Watsawa : 2024/12/12

Tehran (IQNA) Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya yi Allah wadai da matakin cin mutuncin mujallar Charlie Hebdo ta kasar Faransa inda ya wallafa wani sako a shafinsa na Twitter.
Lambar Labari: 3488490    Ranar Watsawa : 2023/01/12

Tehran (IQNA) A cikin wannan mako ana ci gaba da gudanar da taruka da gangami a kasashen duniya daban-daban domin nuna goyon baya ga al'ummar falastinu.
Lambar Labari: 3487228    Ranar Watsawa : 2022/04/28

Tehran (IQNA) Daya daga cikin abubuwan da ake fada dangane da watan Ramadan shi ne cewa an daure hannun shaidan a cikin wannan wata. Amma shin hakan yana nufin babu wanda shaidan zai iya ya jarabce shi ko ya yi kuskure a wannan watan?
Lambar Labari: 3487214    Ranar Watsawa : 2022/04/25

Tehran (IQNA) Shugaba Rauhani na Iran ya jaddada cewa , Iran tana nan kan bakanta na daukar fansa a kan kisan Kasim Sulaimani a lokacin da ya dace.
Lambar Labari: 3485509    Ranar Watsawa : 2020/12/31